YIedep User

YIedep User

Share

10/06/2026

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all your support! Basirka Wa

02/06/2026

With Comrd Bashir Usman Gobir – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

25/05/2026

A Wane Layi Kake?, Mace Daya, Biyu, Uku Ko Hudu, Ko Kuma Gwauro?

25/05/2026

kuma fa maganar gaskia ya fada🙅🙍

25/05/2026

DA DUMI-DUMI: Ana rade radin Shugaban Majalisar Dattijai wato Senate President Godswill Akpabio yasa an k**a Dr Garus Gololo Tsohon Soja kuma Dan Gwagwarmaya a Nigeria Sabida ya mayarwa da Akpabio Martani akan wata Magana da yayi cewa ko yan Arewa su Zabi Tubunu ko karsu Zabesa dole sai ya koma sai dai Mubar Kasa mu tafi Ghana.

Shine Dr Garus Gololo ya mayar masa da Martani inda yace Shima yana da cases a EFCC kuma in Bai Kiyayi yan Arewacin Nigeria ba Zasuyi Maganin sa shine yasa aka k**ashi Allah ya kubutar dashi Amen.~ Menene Gaskiyar Batun Kamashi?Sannan Meza Kuce.?

25/05/2026

Wasu suna rayuwa k**ar ba za su mutu ba, sun manta cewa kabari yana jiran kowa. Rayuwa ba ta da tabbas, don haka ka gyara zuciyarka, ka kyautata ayyukanka, kafin ranar da za ka koma ga Mahaliccinka.

Mutuwa ba ta tambayar shekaru, arziki ko karfi. Duk wanda ya zo duniya dole ne wata rana zai bar duniyar. Mai hankali shi ne wanda yake rayuwa da ayyukan da za su amfane shi bayan ransa.

25/05/2026

Cigaba yana farawa ranar da ka daina neman yardar kowa.

YIedep User

25/05/2026

Ka gina gobenka tun kana da ƙarfi, domin jibinka. Ka wahala da baƙin gashinka, kafin farin gashi ya zo ka huta.
Rayuwa ba ta jiran mai wasa da lokacinsa. Yau ce ranar neman gobe, kayi amfani da lokacinka domin idan lokaci ya wuce baya taba dawowa, nadama ba ta canza ƙaddara. Duk wanda ya yi amfani da ƙuruciyarsa wajen neman ilimi, sana’a da kyawawan ɗabi’u, zai more romon wahalarsa a gaba.


Ka gina gobenka tun kana da ƙarfi, domin jibinka. Ka wahala da baƙin gashinka, kafin farin gashi ya zo ka huta.

24/05/2026

facebook.com

24/05/2026

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Dutse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

001 Takur Site Dutse
Dutse

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00