ESAFoundation
12/08/2024
Mata masu fama da matsalar yoyon fitsari (vesicovaginal Fistula) ko na bahaya (rectovaginal Fistula) ta gabansu za'a musu aiki kuma a ciyar da su, a basu magunguna kyauta, sannan za a basu kudin motar komawa garuruwansu.
Za ayi wannan aikin ne a National Obstetrics Fistula Centre (NOFIC) dake garin Bauchi a karamar hukumar Ningi. Wanda aka fi sani da VVF Centre Ningi.
Ku tuntuɓi waɗannan lambobin domin ƙarin bayani.
08085702314
07060973071
08069644888
Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Dutse?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kiyawa Road
Dutse
Dutse