fantyz guy
Musian/band
04/08/2025
YAR JAHAR YOBE TA DOKE KASASHE 69 TA SAMU NASARAR ZAMA GWARZUWA A ƁANGAREN TURANCI :
Nafisa Abdullahi Aminu
Ƴar shekaru 17 daliba daga jahar Yobe ta zamo ta farko a gasar Harshen turanci a wanan shekara ta 2025.
Gasar da aka gudanar a kasar England, Nafisa da ta wakilci Najeriya daga makarantar Nigeria Tulip International College (NTIC).
Tayi nasara akan ɗalibai sama da dubu 20, 000 daga kasashen 69 kuma har da kasashen da turanci shine yaren tasu
Click here to claim your Sponsored Listing.