Frontline TV
04/05/2026
Sponsored......
Alhaji Muhammad Musa Dokajin gadau wani jigon dansiyasa daga karamar hukumar Itas gadau yafice daga jam'iyyar PDP yakoma Sabuwar Jam'iya AMP mai Alamar Rogo
Wannan yabiyo bayan fitar da Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Bauchi ya fice daga PDP.
Dokajin gadau yana kira wa magoyansa dasushigo sabuwar tafiya don Akwai nasara
Daga karshe ya Amince zai tsaya takaran dan majalisar jaha mai wakiltar gadau a 2027 insha Allah
BAUCHI STATE ULAMA FORUM
Wayar da Kai Kan Hajjin 2026 ga Maniyyata daga Karamar Hukumar Katagum
Karkashin Jagorancin Alhaji Al'amin Bawa DFA a Hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Bauchi
An shirya taron ne domin wayar da kan maniyyata kan muhimman abubuwan da s**a shafi aikin Hajji, tare da ba su cikakken bayani kan yadda za su yi shiri yadda ya kamata, bin dokoki da kuma gudanar da ibadarsu cikin tsari da natsuwa.
Tawaga Daga Hukumar aikin hajji ta kasa wato NAHCOM takawo ziyara na Musanma zuwa Hukumar Alhazai ta Jihar Bauchi.
04/04/2026
Wannan ya Gwada rashin kwarewa kan aikin jarida da ake fama da wasu daga cikin masu Soshal midiya
Siyasa Rigar Yanci.
Alaka ta Makwabtaka tsakanin Ma'aikatu, wani jigon lamarine da yake bukatar fahimta da girmama juna don cimma Muradin Gwamnati ga Al'umar da take mulka.
Alangubro ta sha tiyagas sai kanuri take bugawa!
SANARWA DAGA MA'AIKATAN ILIMI NA JIHAR BAUCHI
Click here to claim your Sponsored Listing.