Rx MADA
Babu maganar P2P da exchanger yanzu.
A lokuta dayawa ana samun matsala da marchant wajen yin P2P a echanger, saboda haka yanzu anasamun cigaba ta hanyar yarjewar CBN, inda ya bada dama wa masu hada hadar Crypto, Forex dama masu kasuwanci stocks d.s.s, zasu iya tura dollar kai tsaye cikin Exchange din da aka kirkiresu domin saukaka wa mutane da kuma kare su daga cutar da ake musu, saboda haka ayau na kawo muku SurfCash app wanda za8 baka dama ka canza Stable coin dinka wato USDC ko USDT zuwa Naira cikin sauki. Domin fahimta cikin gaggawa ku duba vedio dake kasa. Domin zai taimaka sosai.
14/11/2025
Ogah Yusi Dahiru yana cewa:-
Inada tambaya ga masu cewa Web3 Jobs sai kana da followers ko Connection please
A yanzu haka akwai hanyoyi sama da biyar dana san mutum zai iya samun kudi da web3 jobs ba sai ya jira wani ba, kuma yau ma zaka iya farawa
Kuyi sharing na post din domin mutane da dama zasu amfana
Shiyasa ma idan naji mutum yace yana web3 jobs for months kuma bai samu komai ba tunani biyu ke zo mun a rai, ko dai he’s not serious ko kuma bai nemi ilimin ba yawo kawai yaje yanayi a X yana jiran azo dm a kawo masa aiki
Ga wasu hanyoyi kadan dana sani:
Na farko:
Sama da watanni 5 ina magana akan Stonfi ambassador, wanda is free for everyone, ko yau ka bude twitter zaka iya fara aikin, har Facebook zaka iya posting dinka kuma indai kayi aikin za’a biya ka, zaka iya samun daga $1 har zuwa $50 a wata, wasu zasu ce basu samun reward mai yawa, tbh bakuyin quality content ne, mostly AI kuke zuwa yana muku generating contents, ka gwada yin video guide na yadda ake amfani da wani features a cikin stonfi? Ka gwada TikTok ko YouTube video? Ka gwada yin long thread? Wannan kenan
Hanya ta biyu:
Shin kunyi bincike kun gano akwai aikin RENTA da akeyi wanda per post za’a iya biyanka 50-700 $RENTA, wanda idan an baka 50 kana da $0.3 per post kenan, idan kuma ana baka 400 kana da $2.8 per post kenan, amma rewards na iya canxawa fiye da haka ma tunda coin ake bayarwa kuma yana kasuwa already, shin kunyi bincike akansa kuma kunyi applying, shima fa baya bukatar connection is free for everyone.
Hanya ta uku:
Shin kun maida hankalin ku a Bitget Insights? Kuje ku ga irin events da ake sakawa da kuma rewards masu tsoka, wanda ko wannan satin event daya kawai naga za’a raba ma wanda sukayi best content guda goma kowa $140+, haka ma wanda sukayi best comment mutum goma kowa $35.
Wannan shine gaskiyar magana.
Nikuma inacewa:- maganar ogahyusi gaskiya ne kuma zan saka payment din da na karba daga $Dmail Network da kuma Ston.fi Dex. Saboda masu karyata maganan sa.
MADA
Click here to claim your Sponsored Listing.