Crypto Exchange's
𝗪𝗲 𝗕𝘂𝘆 𝗔𝗻𝗱 𝗦𝗲𝗹𝗹 👇
𝗣𝗶 | 𝗦𝗶𝗱𝗿𝗮 | 𝗨𝗦𝗗𝗧 | 𝗖𝗼𝗿𝗲 | 𝗥𝘂𝗯𝗶 | 𝗠𝗘𝗖 & e.t.c 📢
09023612243
-Crypto Enthusias🤺
-Forex & Dex trader 📊
-Airdrop Hunter 🦅
-Writer 🖊️
-Content creator 🤼
-Web3 advocate || Web3 marketer💶
2R4JPQW5
BEE NETWORK KYAUTAR USDT 💃💃
Faka Faka wannan ba wasa ba ne matuƙar kana Mining Bee Network, to ka tabbatar kana yin Bee Loot, iya daily check-in da Spin ya wadatar maka wajen samun kuɗin Data mai kauri.
Ku tabbatar kun saka Refferal Code bayan kunyi connecting wallet a can ƙasa idan ku ka dan scrolling down
👇2R4JPQW5
Bee network free loot free usdt minimum withdrawa 2$
Reffer coad must bind for daily rewards
👇👇👇👇
2R4JPQW5
Da DUMI-DUMI: Kotu ta amince Jonathan ya tsaya takarar shugaban ƙasa a 2027
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke hukuncin cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, na da damar tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027.
Wani tsagi na jam’iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Kabiru Tanimu Turaki ne a makon da ya gabata ya bai wa Jonathan takardar amincewa domin ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa shi kaɗai a jam’iyyar.
Sai dai wani mutum mai suna Johnmary Jideobi ya shigar da ƙara yana neman kotu ta hana Jonathan gabatar da kansa ga kowace jam’iyya a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Mai ƙarar ya kuma roƙi kotun ta hana Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, Independent National Electoral Commission, karɓa ko wallafa sunan Jonathan a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa.
Ya buƙaci kotun ta fayyace ko sashe na 137(3) na kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 ya haramta wa Jonathan sake neman kujerar shugaban ƙasa.
Sai dai a hukuncin da ya yanke ranar Talata, Mai shari’a Peter Lifu ya bayyana cewa Jonathan na da cikakkiyar damar shiga takarar zaɓen shugaban ƙasa na 2027..
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Azare KATAGUM
Rajshahi Division
740102