Labaran Hausa.

Labaran Hausa.

Share

28/06/2025

Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya kamar yadda ɗaya daga cikin ƴaƴansa ya shaida wa BBC.

Ya rasu yana da shekaru 94, kuma ya bar matansa da ƴaƴa da jikoki da dama.

BBC HAUSA.

28/06/2025

A Najeriya, rahotanni na cewa, shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa ne saboda shirin isowar tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Kwankwaso zuwa jam’iyyar. Sai jam'iyyar APC ta yi watsi da zargin da cewa murabus ɗin na da alaka da batun kiwon lafiya.
Ƙarin bayani a sashen muhawara (comment section)

📷APC

RFI HAUSA

28/06/2025

A wannan shafi zaku rika samun labaran duniya dana wasanni dana nishadi, tarihi da abubuwan al'ajab duk a cikin harshenHausa. .

Zaku ilmantu tareda nishadan tuwa.

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Abuja