Labaran wasanni

Labaran wasanni

Share

LABARIN WASANNI 29/12/2025

Follow the LABARIN WASANNI channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb6hBSC2f3EMQvPsTG1S

LABARIN WASANNI Channel • 0 followers • Labaran wasanni ingantattu zamu rinka kawo maku a kullin da yarda Allah
Kuciga bibiyarmu ta Facebook da WhatsApp

28/12/2025

Tawagar Super Eagles ta Najeriya na murnar samun maki uku duk da cewa Tunisia ta kusan farke ci ana daf da tashi wasan.

Sakamakon na nufin Najeriya ta samu gurbi a matakin sili ɗaya ƙwale a Gasar AFCON karo na 16 a jere.

Wa ya fi burge ku a wasan?

28/12/2025
Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja