Damose
I LOVE YOU DIN BANZA.
Wata rana wani malami yana
zaune da jama'a ana ta hira, sai ya
tambayesu "anya kuwa suna son
matayensu?" gaba daya s**a amsa
da "kwarai kuwa". Sai malam ya
sake cewa "Yaushe rabon da
kowannenku ya furtawa matarsa
cewa yana sonta? Misali ya ce "I
love U". To, anan ne s**a fara bada
amsa, wani ya ce kusan wata daya
kenan, wani ya ce fiye da shekara,
wani ya ce ba zai iya tunawa ba, da
sauransu. Daga nan malam ya ce
kowa ya rubuta sakon ta
wayar salula ya aikawa matarsa,
domin ganin wadanne irin amsoshi
zasu bayar. Cikin kankanin lokaci
sai ga amsoshi sun fara zuwa daga
wajen matayen kamar haka:
1. Mhmm da kenan banda yanzu.....
2. Maganar auren naka ta rushe
kenan?
3. Kana son na baka aron kudi
kenan?
4. A mafarki kenan
5. Tab Allah ya kamaka, bari ka
dawo ka fadamin wadda kaje
aikama wannan sako
6. Hmmm me kake nufi? Wannan
karon ba zan yarda ba.
7. Waye wannan?
8. Wata sabuwa
9. Yau kuma?
10. Hmm munafiki wallahi ban
hakura da abin da kamin ba....
11. I love u din banza.....
12. Nafada maka, ka daina shaye
shaye......
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un....
Yaku
jama'a kunsan waye masoyinku na
gaskiya
kuwa??? To shine Manzon Allah
saw, lokacin da
mala'ikan mutuwa yaxo domin
karbar ransa sai
yaji zafi kwarai ya tambayi
mala'ikan mutuwa
yace dama haka akejin zafi yayin
mutuwa? Sai
yace masa haba ai kai nan an
saukaka maka ne
matuka amma sauran mutane ai
zafin yawuce
haka nesa ba kusa ba, Allahu akbar
jama'a
kunsa me manxon Allah saw yace?
To cewa yayi
yana neman alfarma cewar a hada
masa
dukkan wani zafi da ukuba da ake
yiwa Al
ummarsa yayin mutuwa shi ayi
masa baki daya,
ya daukemana.... Allahu akbar
jama'a wannan
bawan Allah yana yi mmana sonda
ko
mahaifanmu basa yimana, ya Allah
ka kara
tsira da Aminci ga shugabanmu
Annabi
Muhammadu saw... Ya Allah dukkan
wanda
yayiwa Annabinka salati akalla 10,
kuma ya
turawa mutum akalla 5, ya Allah ka
yafe masa
dukkan laifukansa, ya Allah ka biya
masa
dukkan bukatunsa na duniya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Abuja
100109