Entybee

Entybee

Share

03/02/2026

KAZANTAR “EPSTEIN FILES” WACCE TA GIRGIZA DUNIYA

🗣️ Sunansa Jeffrey Epstein, an haife shi a 1953 a birnin New York. Duk da cewa bai taso a babban gida ba, amma a hankali ya kulla alaka da manyan billionaires da 'yan siyasa na duniya.

Mummunar badakalar da ya yi ta kazanta ta fara ne a karshen 1980s zuwa farkon 1990s, inda s**a hadu da manyan mutane s**a yi ta aikata manyan laifuka.

Tun wajen 2006 zuwa 2007 aka fara tuhumarsa da laifuffuka, inda a 2008 aka daure shi na tsawon shekara guda. Daga nan wasu manya s**a shiga lamarin har zuwa July 2019 inda daga karshe aka sake k**a shi. Duk da cewa bai amsa laifinsa ba, amma bayan wata daya aka same shi a mace a cell. Ba a san wanda ya kashe shi ba, kawai an ce wai ya rataye kansa da kansa ne!

Kotu ta same shi da manyan laifuka k**ar safarar yara kanana don aikata fasikanci, kawalcin yara kanana mata (guda sama da 1,000) don karuwanci, da fyade, da sauransu. Ba shi kadai ba, akwai manyan mutane a duniya wadanda suke ciki. Misali, yana hada su da yara kanana su yi fasikanci a gidansa ko wasu wurarensa.

Alakarsa da manyan billionaires ita ce ta ba shi damar zama mugun kawali shi da wata mata da ake kira Ghislaine Maxwell da Jean-Luc Brunel da sauransu.

'Yan kasar US s**a ji kadalakar ta yi yawa, shi ya sa s**a matsa cewa dole sai an bankado duk abun da aka sani game da wadannan mutane, saboda akwai manyan mutane a cikinsu kuma akwai asiri da yawa da ya k**ata ya tonu.

Wannan shi ne “Epstein Files” da ake magana a kai. Wasu millions of documents ne wadanda s**a hada da emails, pictures, videos, testimonies, flight logs, da sauran records wadanda US Department of Justice ta tattara.

Matasa s**a matsa cewa dole sai an saki wadannan files din, don haka dole ta sa aka yi doka aka fara sakinsu, sannan aka kara sakin wani version din a watan January 2026.

Misali, a ciki:

– An ga inda Donald Trump yake tsotsan **** wasu yara

— An bankado inda wasu Larabawa s**a aika wa Epstein wani yanki da rigar Dakin Kaaba Kuma.

26/01/2026

Silent' loyalty ' respect ,that's our language👉🤐

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Abuja