Danmarke Fans
Lado Danmarke
β
Siyasa
β
Cigaban Matasa
β
Labaran PDP
β
Posters & Campaign Updates
βMuryar Masoya Danmarkeβ ππ€
π Katsina State
π© Domin Talla Da Hada Kai: DM/Admin
23/06/2026
β
Kt1t π€
23/06/2026
Bakori/Danja π
22/06/2026
Jagora Sen. Lado Danmarke, mutum ne da ya sanya muradin al'umma a gaba. Yana sauraron koke-koken talakawa, yana tsayawa kan gaskiya, kuma yana fafutukar ganin Katsina ta samu ci gaba. Matasan jihar suna ganin hasken fata a tafiyarsa. Lado Danmarke ba kawai jagora ba ne, alama ce ta fata da canji. Allah Ya Ζara masa lafiya da nasara. " βπ₯
Click here to claim your Sponsored Listing.