Maryam Labarina
30/05/2026
😆😆 ke Yar,uwa
30/05/2026
GWAMNONI SUN FARA SHIRIN MAYARDA MAFI KARANCIN ALBASHI ZUWA NAIRA 100,000.
Kungiyar Gwamnonin Nijeriya, wato Nigerian Governors Forum NGF ƙarƙashin shugaban kungiyar gwamnan jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq, ta bayyana cewa yanzun haka sun fara shiri don mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira dubu ɗari, sakamakon matsin tattalin arzikin da ake ciki, albashi ba ya wadatar ma'aikata
Me Za Ku Ce?
Maryam Labarina
Jaridar Emirate, Muryar Al'umma.
Yan kwangilar BIAFRA Wakilin Matasa ka sani muna da hoton ka kuma wlh zamu wallafa shi kowa sai ya gama sanin kai waye a Nigeria.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kagarko
HHHHHHH